Allah Yayiwa Sani Garba Sk Rasuwa – Fitaccen Jarumin Kannywood

Allah Yayiwa Sani Garba Rasuwa wanda aka fi sani da Sk. Fitaccen producer Abdul Amart shine wanda ya tabbatar wa da duniya rasuwar jarumin Sani Garba Sk. Rasuwar Sani Garba Sk – Jarumin Kannywood Marigayin ya rasu ne a Asibitin Muhammadu Abdullahi Wase da ke Nasarawa a ranar Laraba da yamma. “Sani SK ya kai …

Allah Yayiwa Sani Garba Sk Rasuwa – Fitaccen Jarumin Kannywood Read More »