[JUST IN] Shatu Garko Yar Jihar Kano Ta Lashe Gasar Kyau A Nigeria 2021

A ranar Juma’a ne 17th December Shatu Garko Yar Jihar Kano Ta Lashe Gasar Kyau A Nigeria 2021. Shatu Garko tazamo jagaba ne a gasar kyau da aka gudanar a Lagos, Nigeria. The winner of this competition Shatu Garko, The 44th Nigerian Queen 👑 drops a message of congratulations on Instagram. Let’s see the message… … Read more

[Latest] AliBoss Performed Together With Dj Ab

The fast rising arewa musician AliBoss Performed Together With Dj Ab 2021. The performance of Dj Ab and AliBoss makes the whole arewa music listeners to enjoy this year 2021 as it’s ending. Dj Ab Performance With AliBoss At Kaduna Dj Ab is a well known and one of the most popular, talented and stylish … Read more

Isah Bullet – Zokiji Mp3 Song Out Now !!!

Isah Bullet – Zokiji Mp3 Song is ready and free to stream Now !!! Download Isah Bullet Zokiji Mp3 You can listen and download zokiji song here at Africanblog. As You know, Isah Bullet is one of the fast rising artist ever from the northern Nigeria. Show Him Love and Support Him     DOWNLOAD … Read more

Allah Yayiwa Sani Garba Sk Rasuwa – Fitaccen Jarumin Kannywood

Allah Yayiwa Sani Garba Rasuwa wanda aka fi sani da Sk.

Fitaccen producer Abdul Amart shine wanda ya tabbatar wa da duniya rasuwar jarumin Sani Garba Sk.

Rasuwar Sani Garba Sk – Jarumin Kannywood

Marigayin ya rasu ne a Asibitin Muhammadu Abdullahi Wase da ke Nasarawa a ranar Laraba da yamma.

“Sani SK ya kai kusan shekara uku yana jinya a tsattsaye, amma rashin lafiyar ta taso masa sosai ne a baya-bayan inda ya shafe mako biyar yana jinya a asibitin,” in ji Amart.

Bugu da qari, Abdul Amart ya qara da cewa; Marigayin Sani Garba Sk ya dade yana fama da cutar ciwon suga. Wanda daga bisani ta haifar masa da cututtuka kamar hawan jini da koda da hanta.

Da wannan ne muke miqa sokon Ta’aziya wa iyalansa, da Kannywood da kuma daukakin jama’ar Musulmi.

Allah ya jikansa yayi masa Rahma yasa Aljanna ce makomar sa. AMEEN 🙏🙏

Read more