Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 103, BBC ta tattauna da Maryam Shu’aibu Usman wacce aka fi sani da Meera ko kuma Junaidiya a cikin shirin Gidan Badamasi, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.